Zak 1:3 HAU

3 Domin haka sai ka ce musu, Ubangiji Mai Runduna ya ce, ‘Ku komo wurina, ni kuma zan komo wurinku, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.’

Karanta cikakken babi Zak 1

gani Zak 1:3 a cikin mahallin