Zak 10:5 HAU

5 Za su zama kamar ƙarfafan mutane cikin yaƙi,Za su tattaka maƙiyi a cikin taɓon tituna.Za su yi yaƙi, gama Ubangiji yana tare da su,Za su kunyatar da sojojin doki.

Karanta cikakken babi Zak 10

gani Zak 10:5 a cikin mahallin