Zak 11:12 HAU

12 Sai na ce musu, “Idan kun ga daidai ne sai ku biya ni hakkina, idan kuwa ba haka ba ne, to, ku riƙe abinku!” Sai suka biya ni tsabar azurfa talatin, ladana.

Karanta cikakken babi Zak 11

gani Zak 11:12 a cikin mahallin