Zak 11:14 HAU

14 Sa'an nan kuma na karya sandana na biyun mai suna “Haɗa Kai,” wato alama ke nan da ta nuna na kawar da 'yan'uwancin da yake tsakanin Yahuza da Isra'ila.

Karanta cikakken babi Zak 11

gani Zak 11:14 a cikin mahallin