Zak 12:4 HAU

4 A wannan rana zan firgita kowane doki, in sa mahayinsa ya haukace. Zan lura da mutanen Yahuza, amma zan makantar da dawakan abokan gābansu.

Karanta cikakken babi Zak 12

gani Zak 12:4 a cikin mahallin