Zak 13:4 HAU

4 A wannan rana ce kowane annabi zai ji kunyar wahayinsa sa'ad da ya yi annabcin. Ba zai sa rigar gashi don ya ruɗi jama'a ba.

Karanta cikakken babi Zak 13

gani Zak 13:4 a cikin mahallin