Zak 14:17 HAU

17 Idan kuwa wata al'umma a duniya ba ta haura zuwa Urushalima domin ta yi wa Ubangiji Maɗaukakin Sarki sujada ba, ba za a yi mata ruwan sama ba.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:17 a cikin mahallin