Zak 14:2 HAU

2 Gama zan tattara dukan al'ummai su yi yaƙi da Urushalima. Za a ci birnin, a washe gidajen. Za a yi wa mata faɗe. Za a kai rabin mutanen birnin bauta, amma za a bar sauran mutanen a cikin birnin.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:2 a cikin mahallin