Zak 14:20 HAU

20 A wannan rana za a zāna waɗannan kalmomi, wato “Mai Tsarki ga Ubangiji” a kan ƙararrawar dawakai. Tukwanen da suke Haikalin Ubangiji za su zama kamar kwanonin da suke a gaban bagade.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:20 a cikin mahallin