Zak 4:12 HAU

12 Na kuma sāke tambayarsa na ce, “Mece ce ma'anar waɗannan rassan itatuwan zaitun, waɗanda suke kusa da bututu biyu na zinariya, inda mai yake fitowa?”

Karanta cikakken babi Zak 4

gani Zak 4:12 a cikin mahallin