Zak 6:1 HAU

1 Na kuma ɗaga idona, sai na ga karusa huɗu suna fitowa daga tsakanin duwatsu biyu. Duwatsun kuwa na tagulla ne.

Karanta cikakken babi Zak 6

gani Zak 6:1 a cikin mahallin