Zak 6:12 HAU

12 Ka kuwa ce masa, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, mutumin da sunansa Reshe, zai yi girma a inda yake, zai kuma gina Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Zak 6

gani Zak 6:12 a cikin mahallin