Zak 7:10 HAU

10 Kada kuma ku zalunci gwauruwa, wato wadda mijinta ya rasu, da maraya, da baƙo, da matalauci, kada kuma waninku ya shirya wa ɗan'uwansa mugunta a zuciyarsa.

Karanta cikakken babi Zak 7

gani Zak 7:10 a cikin mahallin