Zak 8:13 HAU

13 Ya jama'ar Yahuza da jama'ar Isra'ila, kamar yadda kuka zama abin la'antarwa a cikin al'ummai, haka kuma zan cece ku, ku zama masu albarka, kada ku ji tsoro, amma ku himmantu.

Karanta cikakken babi Zak 8

gani Zak 8:13 a cikin mahallin