16 A wannan rana Ubangiji Allahnsu zai cece su,Gama su jama'arsa ne, garkensa kuma,Kamar yadda lu'ulu'u yake haske a kambi,Haka za su yi haske a ƙasarsa.
Karanta cikakken babi Zak 9
gani Zak 9:16 a cikin mahallin