Zak 9:7 HAU

7 Zan kawar da jininsu daga bakinsu,Da kuma haramtattun abubuwa daga haƙoransu.Sauransu za su zama jama'ar Allahnmu,Za su zama kamar sarki cikin Yahuza.Mutanen Ekron za su zama kamar Yebusiyawa.

Karanta cikakken babi Zak 9

gani Zak 9:7 a cikin mahallin