1 Bit 3:6 HAU

6 kamar yadda Saratu ta bi Ibrahim, tana kiransa ubangijinta. Ku kuma 'ya'yanta ne muddin kuna aiki nagari, ba kwa yarda wani abu ya tsorata ku.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:6 a cikin mahallin