1 Bit 3:7 HAU

7 Haka kuma, ku maza, ku yi zaman ɗa'a da matanku, kuna girmama su, da yake su ne raunana, gama ku abokan tarayya ne na Allah. Ku yi haka don kada wani abu ya hana ku yin addu'a tare.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:7 a cikin mahallin