1 Bit 3:8 HAU

8 Daga ƙarshe kuma dukanku ku haɗa hankulanku, ku zama masu juyayi, masu ƙaunar 'yan'uwa, masu tausayi, da kuma masu tawali'u.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:8 a cikin mahallin