1 Bit 3:9 HAU

9 Kada ku rama mugunta da mugunta, ko zagi da zagi, a maimakon haka, sai ku sa albarka. Domin a kan haka ne musamman aka kira ku, ku kuma gaji albarka.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:9 a cikin mahallin