1 Bit 5:1 HAU

1 Don haka, ku dattawan ikkilisiya da suke cikinku, ni da nike dattijon ikkilisiya, ɗan'uwanku, mashaidin shan wuyar Almasihu, mai samun rabo kuma a cikin ɗaukakar da za a bayyana, ina yi muku gargaɗi,

Karanta cikakken babi 1 Bit 5

gani 1 Bit 5:1 a cikin mahallin