1 Bit 5:2 HAU

2 ku yi kiwon garken Allah da yake tare da ku, ba a kan tilas ba, sai dai a kan yarda, ba ma don neman ribar banza ba, sai dai da himma.

Karanta cikakken babi 1 Bit 5

gani 1 Bit 5:2 a cikin mahallin