1 Kor 1:26 HAU

26 Ku dubi kiranku da aka yi, ya ku 'yan'uwa, a cikinku, ai, ba a kira masu hikima irin ta duniya da yawa ba, masu iko kuma ba su da yawa, haka ma masu asali ma ba yawa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:26 a cikin mahallin