27 Amma Allah ya zaɓi abin da yake wauta a duniya, domin ya kunyata masu hikima. Allah ya zaɓi abin da yake rarrauna a duniya, domin ya kunyata ƙaƙƙarfa.
Karanta cikakken babi 1 Kor 1
gani 1 Kor 1:27 a cikin mahallin