1 Kor 10:17 HAU

17 Da yake gurasar nan ɗaya ce, ashe kuwa, mu da muke da yawa jiki ɗaya ne, gama mu duk gurasa ɗaya muke ci.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:17 a cikin mahallin