1 Kor 10:23 HAU

23 “Dukan abubuwa halal ne,” amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. “Dukan abubuwa halal ne,” amma ba dukan abubuwa ne suke ingantawa ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:23 a cikin mahallin