1 Kor 10:27 HAU

27 In wani a cikin marasa ba da gaskiya ya kira ku cin abinci, kuka kuwa yarda ku tafi, sai ku ci duk irin da aka sa a gabanku, ba tare da tambaya ba saboda lamiri.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:27 a cikin mahallin