28 In kuwa wani ya ce muku, “An yanka wannan saboda gunki ne fa,” to, kada ku ci, saboda duban mutuncin wannan mai gaya muku, da kuma saboda lamiri,
Karanta cikakken babi 1 Kor 10
gani 1 Kor 10:28 a cikin mahallin