1 Kor 11:2 HAU

2 Ina yaba muku ne don kuna tunawa da ni a cikin kowace harka, kuna kuma riƙe ka'idodin nan da kyau, daidai yadda na ba ku.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:2 a cikin mahallin