1 Kor 11:3 HAU

3 Amma fa ina so ku fahimci cewa, shugaban kowane mutum Almasihu ne, shugaban kowace mace kuwa mijinta ne, shugaban Almasihu kuma Allah ne.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:3 a cikin mahallin