1 Kor 11:28 HAU

28 Sai dai kowa ya auna kansa, sa'an nan ya ci gurasar, ya kuma sha a ƙoƙon.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:28 a cikin mahallin