1 Kor 11:32 HAU

32 In kuwa Ubangiji ne yake hukunta mu, to, muna horuwa ke nan, don kada a yanke mana hukunci tare da sauran duniya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:32 a cikin mahallin