1 Kor 11:6 HAU

6 In mace ta ƙi rufe kanta, to, sai ta sausaye gashinta. In kuwa abin kunya ne a yi wa mace sausaye ko kundumi, to, sai ta rufe kanta.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:6 a cikin mahallin