35 In akwai wani abin da suke so su sani, to, sai su tambayi mazansu a gida, don abin kunya ne mace ta yi magana a cikin taron ikkilisiya.
Karanta cikakken babi 1 Kor 14
gani 1 Kor 14:35 a cikin mahallin