1 Kor 6:7 HAU

7 Ku yi ƙarar juna ma, ai, hasara ce a gare ku. Ba gara ku haƙura a cuce ku ba? Ku kuma haƙura a zambace ku?

Karanta cikakken babi 1 Kor 6

gani 1 Kor 6:7 a cikin mahallin