1 Kor 7:32 HAU

32 Ina so ku 'yantu daga damuwa. Mutum marar aure yakan tsananta kula da sha'anin Ubangiji, yadda zai faranta wa Ubangiji rai.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:32 a cikin mahallin