1 Tas 4:6 HAU

6 A cikin wannan al'amari kuwa kada kowa ya keta haddi, har ya cuci ɗan'uwansa, domin Ubangiji mai sakamako ne a kan dukkan waɗannan abubuwa, kamar yadda muka gargaɗe ku, muka tabbatar muku tun da wuri.

Karanta cikakken babi 1 Tas 4

gani 1 Tas 4:6 a cikin mahallin