1 Tim 4:14 HAU

14 Kada ka shagala da baiwar da aka yi maka, wadda aka ba ka ta wurin annabci, sa'ad da dattawan ikkilisiya suka ɗora maka hannu.

Karanta cikakken babi 1 Tim 4

gani 1 Tim 4:14 a cikin mahallin