1 Tim 4:15 HAU

15 Ka himmantu ga waɗannan abubuwa, ka kuma lazamce su ƙwarai, don kowa yă ga ci gaban da kake yi.

Karanta cikakken babi 1 Tim 4

gani 1 Tim 4:15 a cikin mahallin