1 Tim 5:21 HAU

21 Na gama ka da Allah, da Almasihu Yesu, da kuma zaɓaɓɓun mala'iku, ka kiyaye waɗannan abubuwa ƙwarai da gaske, kada ka yi kome da tāra.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:21 a cikin mahallin