1 Tim 5:22 HAU

22 Kada ka yi garajen ɗora wa kowa hannu, kada kuwa zunuban waɗansu su shafe ka. Ka tsare kanka a tsarkake.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:22 a cikin mahallin