23 A nan gaba ba ruwa kaɗai za ka sha ba, sai dai ka sha ruwan inabi kaɗan saboda cikinka, da kuma yawan laulayinka.
Karanta cikakken babi 1 Tim 5
gani 1 Tim 5:23 a cikin mahallin