1 Yah 3:16 HAU

16 Yadda muka san ƙauna ke nan, wato, ta wurin ba da ransa da ya yi saboda mu. Mu kuma ya kamata mu ba da ranmu saboda 'yan'uwa.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:16 a cikin mahallin