1 Yah 3:17 HAU

17 Duk kuwa wanda yake da abin hannunsa, yake kuma ganin ɗan'uwansa da rashi, sa'an nan ya rufe ido gare shi, ƙaƙa ƙaunar Allah yake zaune a cikinsa?

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:17 a cikin mahallin