1 Yah 3:6 HAU

6 Kowa da yake a zaune a cikinsa, ba ya aikata zunubi. Kowa da yake aikata zunubi, bai taɓa ganinsa ba, bai ma san shi ba.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:6 a cikin mahallin