1 Yah 3:7 HAU

7 Ya ku 'ya'yana ƙanana, kada fa kowa ya ɓad da ku. Shi wanda yake aikata adalci, mai adalci ne, kamar yadda Almasihu mai adalci ne.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:7 a cikin mahallin