1 Yah 3:8 HAU

8 Duk mai aikata zunubi, na Iblis ne, don tun farko Iblis mai aikata zunubi ne. Dalilin bayyanar Ɗan Allah shi ne domin yă rushe aikin Iblis.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:8 a cikin mahallin