12 Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai, amma kuwa in muna ƙaunar juna sai Allah ya dawwama cikinmu, ƙaunar nan tasa kuma tă cika a cikinmu.
Karanta cikakken babi 1 Yah 4
gani 1 Yah 4:12 a cikin mahallin