1 Yah 4:13 HAU

13 Ta haka muka sani muna a zaune a cikinsa, shi kuma a cikinmu, saboda Ruhunsa da ya ba mu.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:13 a cikin mahallin