1 Kowa da yake gaskata Yesu shi ne Almasihu, haifaffen Allah ne. Kowa yake ƙaunar mahaifi kuwa, yana ƙaunar ɗa kuma.
Karanta cikakken babi 1 Yah 5
gani 1 Yah 5:1 a cikin mahallin